Matakai 5 masu sauƙi don biyan kuɗi, samar da hoton DP, da rajistar taron Ranar Marubuta Hausa 2026.
A tabbatar an biya kuɗin rijista naira dubu biyar (₦5,000) zuwa wannan asusun banki:
Zaɓi hotonka mai kyau (passport ko hoton fuska). Tsarin zai nuna maka samfurin hoton a kan bango (circle preview) kai tsaye.
Rubuta Cikakken Sunanka, Jinsi (Namiji / Mace), Lambar Waya, da kuma Jiha ko Ƙasarka.
Loda hoton rasidin biyan kuɗin rajista (screenshot ko takardar PDF ta asusun banki da ka biya ₦5,000).
Bayan tura bayanai, zaka iya duba matsayin biyan kuɗinka ta hanyar amfani da shafin Duba Biya da lambar wayarka ko sunanka.