Cika fom ɗin ƙasa domin yin rajistar taron Ranar Marubuta Hausa ta Duniya 2026.
Tabbatar da cewa hoton da zaka loda rasidin biya ne na gaskiya (Bank Teller, POS Slip, ko Mobile Transfer Screenshot).
KADA A LODA HOTON BANZA KO WANDA BA SHI DA ALAƘA (NOT a junk picture, selfie, or irrelevant snap)! Za a bincika kowane rasidi kafin tabbatar da rajista.